Yohanna 10:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Ba mai karɓe mini rai, ina dai ba da shi. Ina da iko in ba da shi, ina da iko in ɗauko shi kuma. Wannan umarni kuwa daga wurin Ubana na karɓo shi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Ba mai karɓe mini rai, don kaina nake ba da shi. Ina da ikon ba da shi, ina da ikon ɗauko shi kuma. Na karɓo wannan umarni ne daga wurin Ubana.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |