Yohanna 10:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Ina da waɗansu tumaki da ba na wannan garken ba ne. Dole ne in kawo su su ma. Za su saurari muryata, za su kasance garke guda ɗaya, makiyayi guda kuma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Ina kuma da waɗansu tumaki da ba na wannan garke ba ne. Su ma lalle in kawo su, za su kuwa saurari muryata, su zama garke guda, makiyayi kuma guda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |