Yohanna 1:51 - Sabon Rai Don Kowa 202051 Sai ya ƙara da cewa, “Gaskiya nake gaya muku, za ku ga sama a buɗe, mala’ikun Allah kuma suna hawa suna kuma sauka a kan Ɗan Mutum.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki51 Yesu kuma ya ce masa, “Lalle hakika, ina gaya muku, za ku ga sama ta dāre, mala'ikun Allah suna hawa da sauka ga Ɗan Mutum.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |