Yohanna 1:43 - Sabon Rai Don Kowa 202043 Kashegari Yesu ya yanke shawara yă tafi Galili. Da ya sami Filibus sai ya ce masa, “Bi ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki43 Kashegari Yesu ya yi niyyar zuwa ƙasar Galili. Sai ya sami Filibus, ya ce masa, “Bi ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |