Yohanna 1:42 - Sabon Rai Don Kowa 202042 Ya kuma kawo shi wurin Yesu. Yesu ya dube shi ya ce, “Kai ne Siman ɗan Yohanna. Za a ce da kai Kefas” (in an fassara, Bitrus ke nan). အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki42 Sai ya kai shi wurin Yesu. Yesu ya dube shi, ya ce, “Wato kai ne Saminu ɗan Yahaya? Za a kira ka Kefas,” wato Bitrus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |