Yohanna 1:38 - Sabon Rai Don Kowa 202038 Da juyewa, sai Yesu ya ga suna bin sa, sai ya tambaye, su ya ce, “Me kuke nema?” Suka ce, “Rabbi” (wato, “Malam”), “ina kake da zama?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki38 Yesu ya waiwaya ya ga suna biye da shi, sai ya ce musu, “Me kuke nema?” Suka ce masa, “Ya Rabbi, wato Malam ke nan, ina kake da zama?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |