Yaƙub 3:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Wane ne mai hikima da fahimta a cikinku? Bari yă nuna ta ta wurin rayuwarsa mai kyau, ta wurin ayyukan da aka yi cikin tawali’un da suke fitowa daga hikima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Ina mai hikima da fahimi a cikinku? To, ta kyakkyawan zamansa sai ya nuna aikinsa da halin tawali'u da hikima suke sawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |