Yaƙub 2:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 gama za a yi wa duk wanda bai nuna jinƙai ba hukunci babu jinƙai. Jinƙai yakan yi nasara a kan hukunci! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Gama Shari'a marar jinƙai ce ga wanda ba ya nuna jinƙai. Amma jinƙai yana rinjayar hukunci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |