12 Bala’i na fari ya wuce, sauran bala’i biyu suna nan zuwa.
12 Bala'in farko ya wuce, ga kuma bala'i na biyu a nan a tafe.
Kaito na biyu ya wuce; kaito na uku yana zuwa ba da daɗewa ba.
Yayinda nake kallo, sai na ji gaggafar da take tashi sama a tsakiyar sararin sama ta yi kira da babbar murya ta ce, “Kaito! Kaito! Kaiton mazaunan duniya, in an yi busan sauran ƙahonin da mala’ikun nan uku suke shirin busawa!”