W.Yah 9:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Suna da sarkin da yake mulki a bisansu wanda yake mala’ikan Abis, wanda sunansa a harshen Yahudawa shi ne Abaddon, da harshen Hellenawa kuwa shi ne, Afolliyon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Sarkinsu kuwa da yake iko da su shi ne mala'ikan mahallaka, sunansa da Yahudanci Abadan, da Helenanci kuwa Afoliyon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |