W.Yah 5:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Sai na duba na kuma ji muryar mala’iku masu yawa, yawansu kuwa ya kai dubu dubbai, da kuma dubu goma sau dubu goma. Suka kewaye kursiyin da halittu huɗun nan masu rai da kuma dattawan nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Sa'an nan na duba, sai na ji muryar mala'iku masu yawa, a kewaye da kursiyin, da rayayyun halittan nan, da kuma dattawan nan, yawansu zambar dubu har dubun dubbai, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |