W.Yah 4:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Daga kursiyin hasken walƙiya yana ta fitowa, da ƙararraki da kuma tsawa. A gaban kursiyin, fitilu bakwai suna ci. Waɗannan ne ruhohi bakwai na Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Sai walƙiya take ta fitowa daga kursiyin, da ƙararraki, da kuma aradu. A gaban kursiyin kuma fitilu bakwai suna ci, waɗanda suke Ruhohin nan na Allah guda bakwai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |