W.Yah 4:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 “Ya Ubangijinmu da Allahnmu, ka cancanci ɗaukaka da girma da iko, domin ka halicci dukan abubuwa, kuma ta wurin nufinka aka halicce su suka kuma kasance.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 “Macancanci ne kai, ya Ubangiji Allahnmu, Kă sami ɗaukaka, da girma, da iko, Domin kai ne ka halicci dukkan abubuwa, Da nufinka ne suka kasance aka kuma halicce su.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |