W.Yah 21:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 Birnin ba ya bukatar rana ko wata su haskaka shi, gama ɗaukakar Allah tana ba shi haske, Ɗan Ragon kuwa shi ne fitilar birnin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 Birnin kuwa ba ya bukatar rana ko wata su haskaka shi, domin ɗaukakar Allah ita ce haskensa, Ɗan Ragon kuma fitilarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |