W.Yah 21:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Ya kuwa ɗauke ni cikin Ruhu zuwa wani babban dutse mai tsayi, ya kuma nuna mini Birni Mai Tsarki, Urushalima, tana saukowa daga sama, daga Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Sai ya ɗauke ni, Ruhu yana iza ni, ya kai ni wani babban dutse mai tsawo, ya nuna mini tsattsarkan birnin Urushalima yana saukowa daga Sama daga wurin Allah, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |