W.Yah 20:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Aka jefa Iblis da ya ruɗe su cikin tafkin farar wuta, inda aka jefa dabban nan da annabin ƙaryan nan. Za a ba su azaba dare da rana har abada abadin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Shi kuwa Ibilis mayaudarinsu, sai da aka jefa shi a tafkin wuta da ƙibiritu, a inda dabbar nan da annabin nan na ƙarya suke, za a kuma gwada musu azaba dare da rana har abada abadin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |