W.Yah 2:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 Don haka zan jefa ta a kan gadon wahala, zan kuma sa waɗanda suke zina da ita, su sha azaba ƙwarai, sai dai in sun tuba daga hanyoyinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 To, ga shi, zan jefa ta a gado, masu yin fasikanci da ita kuma zan ɗora musu matsananciyar wahala, sai ko in sun tuba da irin aikinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |