W.Yah 18:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 “Ki yi murna a kanta, ya sama! Ku yi murna, ku tsarkaka! Ku yi murna, ku manzanni da annabawa! Allah ya hukunta shi saboda abin da ya yi muku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Ki yi farin ciki saboda an yi masa haka, ya sama! Ku yi farin ciki, ku tsarkaka da manzanni da annabawa, domin Allah ya rama muku abin da ya yi muku!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |