W.Yah 17:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 “Wannan yana bukata hankali da kuma hikima. Kawuna bakwai nan tuddai bakwai ne da macen take zama a kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Fahimtar wannan abu kuwa, sai a game da hikima. Wato, kawuna bakwai ɗin nan tuddai ne guda bakwai, waɗanda matar take a zaune a kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |