W.Yah 17:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Na ga cewa macen ta bugu da jinin tsarkaka, jinin waɗanda suka shaida Yesu. Da na gan ta, sai na yi mamaki ƙwarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Sai na ga matar ta bugu da jinin tsarkaka, da kuma jinin mashaidan Yesu. Da na gan ta, sai na yi mamaki ƙwarai da gaske. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |