W.Yah 16:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Su ruhohin aljanu ne da suke aikata abubuwan banmamaki, sukan je wurin sarakunan dukan duniya, don su tattara su don yaƙi a babbar ranar Allah Maɗaukaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 su iskoki ne, aljannu masu yin abubuwan al'ajabi, masu zuwa wurin sarakunan duniya duka, don su tara su saboda yaƙi a babbar ranar nan ta Allah Maɗaukaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |