W.Yah 15:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Daga cikin haikalin mala’iku bakwai tare da annobai bakwai suka fito. Suna saye da tufafin lilin masu tsabta masu walƙiya, suna kuma saye da ɗamarar zinariya a ƙirjinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Sai mala'ika bakwai ɗin nan masu bala'i bakwai suka fito daga Haikalin, saye da tufafin lilin mai tsabta, mai ɗaukar iko, da ɗamarar zinariya a ƙirjinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |