W.Yah 12:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Babbar alama mai banmamaki ta bayyana a sama, mace tana lulluɓe da rana, da kuma wata a ƙarƙashin sawunta, akwai kuma rawani mai taurari goma sha biyu a kanta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Aka kuma ga wata babbar alama a sama, wata mace tana a lulluɓe da rana, tana a tsaye a kan wata, da kuma kambi mai taurari goma sha biyu a kanta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |