14 Kaito na biyu ya wuce; kaito na uku yana zuwa ba da daɗewa ba.
14 Bala'i na biyu ya wuce, ga kuma bala'i na uku yana zuwa nan da nan.
Yayinda nake kallo, sai na ji gaggafar da take tashi sama a tsakiyar sararin sama ta yi kira da babbar murya ta ce, “Kaito! Kaito! Kaiton mazaunan duniya, in an yi busan sauran ƙahonin da mala’ikun nan uku suke shirin busawa!”
Bala’i na fari ya wuce, sauran bala’i biyu suna nan zuwa.
Na ga wata babbar alama mai banmamaki a sama, mala’iku bakwai da annobai bakwai na ƙarshe, na ƙarshe, domin da su ne fushin Allah ya cika.