W.Yah 11:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Sai suka ji wata babbar murya daga sama tana ce musu, “Ku hauro nan.” Suka kuwa haura zuwa sama cikin girgije, yayinda abokan gābansu suna kallo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Sai suka ji wata murya mai ƙara daga sama tana ce musu, “Ku hawo nan!” Sai suka tafi sama a cikin gajimare, maƙiyansu suna gani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |