W.Yah 10:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Sa’ad da tsawan nan bakwai kuwa suka yi magana, ina dab da rubutawa; amma na ji wata murya daga sama ta ce, “Rufe abin da tsawan nan bakwai suka faɗa kada ka rubuta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Sa'ad da kuwa aradun nan bakwai suka yi tsawa, kamar zan rubuta, sai na ji wata murya daga sama tana cewa, “Rufe abin da aradun nan bakwai suka faɗa, kada ka rubuta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |