W.Yah 10:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Na karɓi ƙaramin naɗaɗɗen littafin daga hannun mala’ikan na kuma ci. Ya yi zaƙi kamar zuma a bakina, amma sa’ad da na cinye, cikina ya yi tsami. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Sai na karɓi ƙaramin littafin daga hannun mala'ikan, na cinye. Sai ya yi zaƙi kamar zuma a bakina, amma da na cinye, cikina ya ɗau ɗaci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |