W.Yah 1:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 A tsakiyar alkukan kuwa akwai wani “kama da ɗan mutum,” saye da rigar da ya kai har ƙafafunsa da kuma ɗamarar zinariya daure a ƙirjinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 A tsakiyar fitilun nan kuwa, na ga wani kamar Ɗan Mutum, saye da riga har idon sawu, ƙirjinsa kuma da ɗamarar zinariya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |