Waƙar Waƙoƙi 7:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Wuyanki ya yi kamar hasumiyar hauren giwa. Idanunki sun yi kamar tafkin Heshbon kusa da ƙofar Bat Rabbim. Hancinki ya yi kamar hasumiyar Lebanon wadda take duban Damaskus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Wuyanki kamar hasumiyar hauren giwa ne. Idonki kamar tafki ne cikin birnin Heshbon, Kusa da ƙofar Bat-rabbim. Hancinki kyakkyawa ne kamar hasumiyar Lebanon ta tsaron Dimashƙu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |