Waƙar Waƙoƙi 7:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Bari mu tafi gonar inabi da sassafe don mu ga ko kuringar ta yi ’ya’ya, ko furanninsu sun buɗe, ko rumman sun yi fure, a can zan nuna maka ƙaunata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Za mu tashi da sassafe, mu duba kurangun inabi, Mu ga ko sun fara tohowa, Ko furanni sun fara buɗewa. Mu ga ko itatuwan rumman sun yi fure. A can zan bayyana maka ƙaunata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |