Waƙar Waƙoƙi 5:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 ’Yan matan Urushalima, ina roƙonku, in kun sami ƙaunataccena me za ku ce masa? Ku ce masa na suma saboda ƙauna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Ku yi mini alkawari ku matan Urushalima, Idan kun ga ƙaunataccena, Ku faɗa masa na yi suwu saboda ƙauna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |