Waƙar Waƙoƙi 5:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Na buɗe wa ƙaunataccena ƙofa, amma ƙaunataccena ba ya nan, ya riga ya tafi. Zuciyata ta damu da tafiyarsa. Na neme shi amma ban same shi ba. Na yi ta kiransa amma bai amsa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Na buɗe wa ƙaunataccena ƙofa, amma ya riga ya tafi! Na so in ji muryarsa ƙwarai! Na neme shi, amma ban same shi ba. Na yi kiransa, amma ba amsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |