Waƙar Waƙoƙi 4:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Kin saci zuciyata, ’yar’uwata, amaryata; kin saci zuciyata da hararar idanunki, da dutse mai daraja guda na abin wuyanki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Kallon idonki, budurwata, amaryata, Da duwatsun da suke wuyanki Sun sace zuciyata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |