Waƙar Waƙoƙi 4:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Leɓunanki suna zub da zaƙi kamar kakin zuma, amaryata; madara da zuma suna a ƙarƙashin harshenki. Ƙanshin rigunanki ya yi kamar na Lebanon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Zaƙin leɓunanki kamar zuma ne, ya budurwata, A gare ni harshenki madara ne da zuma. Tufafinki suna ƙanshi kamar turaren da yake cikin Dutsen Lebanon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |