Waƙar Waƙoƙi 4:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Ke kyakkyawa ce, ƙaunatacciyata! Kai, ke kyakkyawa ce! Idanunki sun yi kamar na kurciya a cikin lulluɓinki. Gashinki ya yi kamar garken awaki da suke gangarawa daga Dutsen Gileyad. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Kyakkyawa ce ke ƙaunatacciyata. Idonki kamar na kurciya, suna haskakawa daga cikin lulluɓi. Gashinki yana zarya kamar garken awaki Da yake gangarowa daga tuddan Gileyad. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |