Waƙar Waƙoƙi 2:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Saurara! Ƙaunataccena! Duba! Ga shi ya iso, yana tsalle a duwatsu, yana rawa a bisa tuddai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Na ji muryar ƙaunataccena! Ya zo a guje daga kan tuddai, Ya sheƙo daga tuddai zuwa wurina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |