Waƙar Waƙoƙi 1:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Kada ku harare ni domin ni baƙa ce, gama rana ta dafa ni na yi baƙa. ’Ya’yan mahaifiyata maza sun yi fushi da ni suka sa ni aiki a gonakin inabi; na ƙyale gonar inabi na kaina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Kada ka raina ni saboda launina, Domin rana ta dafe ni. 'Yan'uwana suna fushi da ni, Sun sa ni aiki a gonar inabi. Ba ni da zarafin da zan lura da kaina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |