Titus 3:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 wannan fa domin an kuɓutar da mu ne ta wurin alherinsa, don mu zama magāda masu begen ga rai madawwami. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Wannan kuwa domin a kuɓutar da mu bisa ga alherinsa ne, mu kuma zama magāda masu bege ga rai madawwami. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |