Titus 2:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 wanda ya ba da kansa dominmu don yă fanshe mu daga dukan mugunta yă kuma tsarkake wa kansa mutanen da suke nasa, waɗanda suke marmarin yin abin da yake nagari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 wanda ya ba da kansa dominmu, domin ya fanso mu daga dukan mugun aiki, ya kuma tsarkake jama'a su zama abin mulkinsa, masu himmar yin kyakkyawan aiki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |