Titus 2:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Yana koya mana mu ce, “A’a” ga rashin tsoron Allah da kuma sha’awace-sha’awacen duniya, mu kuma yi rayuwa ta kamunkai, ta adalci da kuma ta tsoron Allah a cikin wannan zamani, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 yana koya mana mu ƙi rashin bin Allah da mugayen sha'awace-sha'awacen duniya, mu kuma yi zamanmu a duniyar nan da natsuwa, da adalci, da kuma bin Allah, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |