Titus 1:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 A maimakon haka dole yă zama mai karɓan baƙi, mai son abu nagari, mai kamunkai, mai adalci, mai tsarki da kuma natsattse. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Amma yă kasance mai yi wa baƙi alheri, mai son abu nagari, natsattse, mai kirki, tsarkakakke, mai kamunkai, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |