Rut 4:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Matan da suke zama a wurin suka ce, “Na’omi ta sami yaro.” Suka kuwa ba shi suna Obed. Shi ne ya haifi Yesse, mahaifin Dawuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Mata, maƙwabta kuwa suka ce, “An haifa wa Na'omi ɗa!” Suka raɗa masa suna Obida, shi ne mahaifin Yesse, uban Dawuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |