Rut 2:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Jin haka, sai ta rusuna da fuskata har ƙasa ta ce, “Me ya sa na sami irin wannan tagomashi a idanunka da har ka lura da ni, ni da nake baƙuwa?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Sai Rut ta rusuna har ƙasa, ta ce masa, “Me ya sa na sami tagomashi a gare ka, har da za ka kula da ni, ni da nake baƙuwa?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |