Romawa 9:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Kakannin-kakannin nan kuma nasu ne, Kiristi kuma, ta wurin zamansa mutum, na kabilarsu ne. Yabo ya tabbata ga Allah har abada, shi da yake bisa kome! Amin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Kakannin kakannin nan kuma nasu ne, Almasihu kuma, ta wurin zamansa mutum, na kabilarsu ne. Yabo yā tabbata ga Allah har abada, shi da yake bisa kome. Amin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |