Romawa 9:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 Don me? Domin sun yi ƙwazo wajen binta ba ta wurin bangaskiya ba sai dai ta wurin ayyuka. Sun yi tuntuɓe a kan “dutsen sa tuntuɓe.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki32 Me ya sa? Don ba su neme ta ta hanyar bangaskiya ba, sai dai ta hanyar aikata aikin lada. Sai suka yi tuntuɓe da dutsen tuntuɓe, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |