Romawa 9:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Duk da haka, tun ba a haifi tagwayen nan ba, balle su yi wani abu mai kyau ko marar kyau don nufin Allah bisa ga zaɓensa ya tabbata, ba ga aikin lada ba, sai dai ga kiransa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 tun ba ta haifi 'ya'yan ba, balle su yi wani abu mai kyau ko marar kyau–don nufin Allah bisa ga zaɓensa ya tabbata, ba ga aikin lada ba, sai dai ga kiransa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |