Romawa 9:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Ina faɗin gaskiya a cikin Kiristi ba ƙarya nake yi ba, lamirina ya tabbatar da wannan a cikin Ruhu Mai Tsarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Gaskiya nake faɗa, ni na Almasihu ne, ba ƙarya nake yi ba. Lamirina, ta wurin Ruhu Mai Tsarki, yana ba da shaida, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |