Romawa 8:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Waɗanda suke rayuwa bisa ga mutuntaka sun kafa hankulansu a kan sha’awace-shawa’acen jiki; amma waɗanda suke rayuwa bisa ga Ruhu sun kafa hankulansu a kan abubuwan da Ruhu yake so. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Masu zaman halin mutuntaka, ai, ƙwallafa ransu ga al'amuran halin mutuntaka suke yi, masu zaman Ruhu kuwa ga al'amuran Ruhu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |