Romawa 8:27 - Sabon Rai Don Kowa 202027 Shi kuma wanda yake binciken zukatanmu ya san halin Ruhu, domin Ruhu yana roƙo a madadin tsarkaka bisa ga nufin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki27 Amma shi mai fayyace zukatanmu ya san abin da Ruhu yake niyya, domin bisa ga nufin Allah ne Ruhu yake yi wa tsarkaka roƙo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |