Romawa 8:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Gama in kuna rayuwa bisa ga mutuntaka, za ku mutu; amma in ta wurin Ruhu kuka kashe ayyukan jikin nan, za ku rayu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 In kuna zaman halin mutuntaka, za ku mutu ke nan, amma in da ikon Ruhu kuka kashe ayyukan nan na halin mutuntaka, sai ku rayu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |